Birabusko with Miyan gyada

Source : Ki Xuba Ruwa A Tukunya Sae Ki Dora Idan Ya Tafasa Ki Saka Mae 2 Table Spoon Salt 1 Teaspoon Full Sae Ki Dinga Xuba Garin A Hankali Kina Juyawa Idan Yayi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 17, 2026

Step:

  1. Ki xuba ruwa a tukunya sae ki dora idan ya tafasa ki Saka mae 2 table spoon,salt 1 teaspoon full sae ki dinga xuba garin a hankali kina juyawa idan yayi kauri sae ki rage wutan ki rufe ya turaru for 20 minutes idan yayi 10 minutes sae ki juyashi ya hade guri daya idan ya cika 20 minutes sae ki sauke

  2. Ki soya gyadanki idan ta soyu sae ki bushe ki wanke Kayan miyanki sae ki hada gyadan da Kayan miyan ki niqa sae ki juye a tukunya ki dora idan ya tafasa ya Fara qamshi sosae sae ki xuba man gyada, seasoning, already Daman kin tafasa namanki sae ki xuba aciki,ki Saka albasa idan Suka soyu sae ki xuba alayyahu ki barshi yayi 3 minutes sae ki sauke

  3. That's all about birabusko and miyan gyada ready to serve!!!!


Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Mangyada
  3. Kayan miya
  4. Gyada
  5. Seasoning
  6. Sugar
  7. Salt
  8. Alayyahu
  9. Albasa
  10. Nama

Related Recipes

Vegetable noodles

Vegetable noodles

Akara beans cake

Akara beans cake

Maize and cassava swallow with okro soup

Maize and cassava swallow with okro soup

Asillen zogale

Asillen zogale

Scottish Short bread

Scottish Short bread

My special jollof rice

My special jollof rice

Irish and beans porridge

Irish and beans porridge

Offals pepper soup

Offals pepper soup