Kusan semovita

Source : Da Farko Zakisa Semon Ki A Blender Da Kwai Amma Ba Duka Kwan Zakisa Basbd Egg Din Yana A Matsayin Ruwa Nesai Ki Sa Spices Dinki Onions Da Tattasai Kiyi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 22, 2026

Step:

  1. Da farko zakisa semon ki a blender da kwai amma ba duka kwan zakisa ba
    Sbd egg din yana a matsayin ruwa ne

  2. Sai ki sa spices dinki onions da tattasai
    Kiyi blending saiyayi laushe kuma blending din shine a matsayin bugashi

  3. Idan kinga kullin baiyi kauri kamar na kusai ba saiki Kara idan kuma yayi shikenan saiki soya enjoy

    Kusan semovita recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 2 cups semo
  2. 4 eggs
  3. 2 onions
  4. 2 tattasai
  5. Pinch salt
  6. Spices

Related Recipes

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad

Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad

Orange juice

Orange juice

Non cheese pizza

Non cheese pizza

Dumamen tuwon shinkafa da kuka

Dumamen tuwon shinkafa da kuka

Plantain frittata

Plantain frittata

Ruwan kankaran madaraice cream

Ruwan kankaran madaraice cream

Egg pudding

Egg pudding