Source : Da Farko Zaki Surfa Gero Ki Wanke Ki Bar Shi Ya Jiqa Sai Kikai A Markado Sai Kisa Yeast Ki Yanka Albasa Ki Zuba Ki Bar Shi Ya Tashi Sai Ki Zuba Gishiri...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : January 19, 2026
Step:
Da farko zaki surfa gero ki wanke ki bar shi ya jiqa sai kikai a markado, sai kisa yeast ki yanka albasa ki zuba ki bar shi ya tashi sai ki zuba gishiri ki soya a tanda