Moin moin with palm oil sauce

Source : Da Farko Xaki Wanke Wake Ki Rege Ki Bar Ya Dan Jiqaidan Ya Jiqa Sai Ki Zuba Kayan Miya Kikai A Markadoidan An Markada Sai Ki Zuba Manja Da Man Gyada Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 15, 2026

Step:

  1. Da farko xaki wanke wake ki rege ki bar ya dan jiqa

    Moin moin with palm oil sauce recipe step 1 photo
  2. Idan ya jiqa sai ki zuba kayan miya kikai a markado

  3. Idan an markada sai ki zuba manja da man gyada ki zuba Maggi da curry da salt ki gauraya shi

  4. Ki samu gwangwanayen ki ki zuba mai ki shashshafa sai ki zuba qullin alalen

  5. Ki daura tukunya a wuta ki zuba ruwa sai ki kifa murfin tukunya a ciki sai ki jejjera gwangwanin alalen ki rufe saman tukunyan da leda sai kisa murfin tukunyan ki rufe

  6. Ki bar shi ya nuna for kaman 45minutes,shike nan ta gamu sai ci

    Moin moin with palm oil sauce recipe step 6 photo Moin moin with palm oil sauce recipe step 6 photo Moin moin with palm oil sauce recipe step 6 photo

Ingredients

  1. Wake
  2. Kayan miya
  3. Manja
  4. Man gyada
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Curry
  8. Lawashi

Related Recipes

My signature okra soup

My signature okra soup

Plantain pie

Plantain pie

Popcorn

Popcorn

Stuffed sweet potato

Stuffed sweet potato

Mango juice

Mango juice

Irish potatoes pottage

Irish potatoes pottage

Miyan kuka

Miyan kuka

Minced meat biryani rice

Minced meat biryani rice