Kunun shinkafa

Source : Zaki Markada Shinkafa Damn Gyadar Dabansai Ki Tace Su Sai Ki Daura Gyadar A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Kiyi Adding Ruwan Shinkafar Kiamma Kirage Wuta Sosai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 15, 2026

Step:

  1. Zaki markada shinkafa damn gyadar daban

  2. Sai ki tace Su sai ki daura gyadar a wuta idan ya tafasa sai kiyi adding ruwan shinkafar ki

  3. Amma kirage wuta sosai kuma ki rinka motsawa cos kauri zaiyi

  4. Idann ya dahu saikisa lemon tsaminki da sugar


Ingredients

  1. 2 cup shinkafar tuwo
  2. 2 cups gyada danya
  3. 1/2 cup Sugar
  4. 5 tblspn of Ginger
  5. 1 Lemon tsami

Related Recipes

Beef Jollof Rice

Beef Jollof Rice

Zobo

Zobo

Samosa

Samosa

Egusu soup with ugu

Egusu soup with ugu

Sardines n veggies sandwich

Sardines n veggies sandwich

Cheeseles Mini pizza

Cheeseles Mini pizza

Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad

Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad

Home made mayyonise

Home made mayyonise