Source : Ki Tafasa Ruwa Saiki Zuba Macaroni Oil And Salt Ki Barta Ta Nuna Saiki Wanke Ki Tsane Ruwan Ki Jajjaga Tattasai Albasa And Tomatoes Ki Daura Kayan Mi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 6, 2026
Step:
Ki tafasa ruwa saiki zuba macaroni, oil and salt. Ki barta ta nuna saiki wanke ki tsane ruwan.
Ki jajjaga tattasai, albasa and tomatoes.
Ki daura kayan miyanki a wuta saiki zuba oil, maggi, salt, onga and kanwa kadan, ki barta ta dan dahu kadan.