Tuwon alkama with okro and sauce

Source : Ki Tuka Tuwon Yanda Kike Tuka Tuwon Semovita Ki Goga Kubewanki Saiki Zuba Mata Ruwa Dai Dai Ki Daura A Wuta Tare Da 1tbpn Of Oil Maggi And Salt Ki Bart...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 9, 2026

Step:

  1. Ki tuka tuwon yanda kike tuka tuwon semovita.

  2. Ki goga kubewanki saiki zuba mata ruwa dai dai ki daura a wuta tare da 1tbpn of oil, maggi and salt ki barta ta tafaso saiki zuba kanwa Kadan(zakiga ta danyi yellow) minti kadan ki sauke.

  3. Ki jajjaga kayan miyanki da albasa saiki zuba a tukunya ki daura a wuta tare da mai, maggi, kifi and tafashan nama ki barta ta tafaso sosai. Saiki zuba stock and onga ki juya ki barta ta dan dahu kadan.


Ingredients

  1. Garin alkama
  2. Okro
  3. Pepper
  4. Scotch bonnet
  5. Onion
  6. Dry fish
  7. Beef
  8. Oil
  9. Maggi
  10. Salt
  11. Cray fish
  12. Onga

Related Recipes

Chocolate Milk Cake

Chocolate Milk Cake

Stir fry

Stir fry

Peascarrot kudu

Peascarrot kudu

Ambrosia Salad

Ambrosia Salad

Dan wake

Dan wake

Kachori chaat

Kachori chaat

My Indonesian Idea Vegan

My Indonesian Idea Vegan

Samosa

Samosa