Kunun alkama

Source : Ki Gyara Alkama Ki Wanke Ta Tas Saiki Shanya Ta Bushe Saiki Zuba Mata Kayan Kamshi A Nuka Yay Laushi Ki Tankade Saiki Dama Garin Da Ruwan Tsamiya Ki Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 6, 2026

Step:

  1. Ki gyara alkama ki wanke ta tas saiki shanya ta Bushe. saiki zuba mata kayan kamshi a nuka yay laushi ki tankade.

  2. Saiki dama garin da ruwan tsamiya.

  3. Ki tafasa ruwa saiki sheka akan kullun ki rufe.

  4. Bayan yan mintuna saiki bude ki juya sannan kisa sugar.


Ingredients

  1. Garin kunun alkama
  2. Tsaminya(tamarind)
  3. Sugar

Related Recipes

Beef ragu pasta

Beef ragu pasta

Rich noodles

Rich noodles

Pan grilled chicken

Pan grilled chicken

Meat pie

Meat pie

Date Horchata  Chawal ke pani ka drink

Date Horchata Chawal ke pani ka drink

Turmeric pasta  Zoo

Turmeric pasta Zoo

Christmas Mince Meat  Vegan friendly too

Christmas Mince Meat Vegan friendly too