Source : Zaki Tafasa Zuwa A Tukunya Kisa Oil Saiki Zuba Macaroni Ki Kisa Gishiri Ki Juya Saiki Rufe Idan Ya Kusa Dahuwa Saiki Zuba Green Beans Dinki Ki Zuba Turm...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : March 16, 2026
Step:
Zaki tafasa zuwa a tukunya kisa oil saiki zuba macaroni ki kisa gishiri ki juya saiki rufe idan ya kusa dahuwa saiki zuba green beans dinki ki zuba turmeric ki juya sosai saiki barshi ya karasa dahuwa shikenan saiki tace