Source : Ki Tafasa Ruwa Saiki Zuba Spaghetti Salt And Oil Ki Barta Ta Kusan Nuna Saiki Wanke Da Ruwa Ki Maidata Kan Wuta Dan Ruwan Jikinta Ya Kare Ki Tafasa To...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 3, 2026
Step:
Ki tafasa ruwa saiki zuba spaghetti, salt and oil. Ki barta ta kusan nuna saiki wanke da ruwa ki maidata kan wuta dan ruwan jikinta ya kare.
Ki tafasa tomatoes, carrots, onion, pepper and garlic amma tafasa daya. Saiki cire fatan tomatoes din. Kiyi blending dinsu duka.
Ki tafasa namanki da kayan kamshi.
Kisa oil yay zafi saiki zuba blended kayan miyanki amma a low heat zaki barta. Saiki zuba maggi and salt.
After 5mins saiki zuba namanki. Idan yayi ki sauke.