Source : Ki Jiqa Wake Ki Surfa Ki Bar Shi Ya Jiqa Ki Rege Shi Ki Gyara Kayan Miya Ki Zuba Ki Kai A Niqa Miki Idan An Markado Sai Ki Zuba Ajino Moto Da Gishiri K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : January 2, 2026
Step:
Ki jiqa wake ki surfa ki bar shi ya jiqa, ki rege shi ki gyara kayan miya ki zuba ki Kai a niqa miki idan an markado sai ki zuba ajino moto da gishiri ki buga shi sosai ya bugu
Ki daura mai a wuta ki soya kosai ki bar shi ya soyu