Source : Kiyi Blending Sugar Saikiyi Mixing Blended Sugar And Butter Well Har Sai Ya Zama Very Fluffy Kisa Eggs Milk Amma Ki Damata Da Ruwa 1 Cup Saikiyi Mixi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 1, 2026
Step:
Kiyi blending sugar, saikiyi mixing blended sugar and butter well har sai ya zama very fluffy.
Kisa eggs, milk(amma ki damata da ruwa 1 cup) saikiyi mixing dinsu xuwa 15mins sannan kisa flour, baking powder, dried fruit and strawberry flavour ki juya sosai.
Kisa oven yay zafi saiki yi baking (amma dai ni na raba into 3 ne) idan yayi ki barsu susha iska kafin kiyi decorating.
Ki zuba butter a mixer, saikiyi mixing dinta sosai sannan kin zuba icing sugar kadan kadan har ya hade saiki yi ta mixing har ya zama fluffy.
Ki dibi kadan kadan a 2 bowls saiki zuba daya pink colour, daya blue ki juya sosai.