Special indomie mai awara

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa Indomie Ki Sa Tarugu Da Albasa Da Maggi Ki Rufe Kibarshi Ta Dahu Saiki Saukekisa Awararki A Gefe Da Kuma Soyayyen Kwai

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki sa indomie ki sa tarugu da albasa da maggi ki rufe kibarshi ta dahu saiki sauke

  2. Kisa awararki a gefe da kuma soyayyen kwai


Ingredients

  1. Indomie
  2. Eggs ki soya
  3. Awara hadadda
  4. Tarugu da albasa ki jajjaga

Related Recipes

Faten dankalin hausa

Faten dankalin hausa

Cup cakes

Cup cakes

Spaghetti and beans with alanyahu

Spaghetti and beans with alanyahu

Faten kanzo

Faten kanzo

Beef samosa

Beef samosa

Steam couscous

Steam couscous

Shinkafa da miya

Shinkafa da miya

Spinach pudding

Spinach pudding