Gurasa mai kuli

Source : Ki Tankade Flour Saiki Zuba Yeast Sugar And Salt Ki Juya Sosai Saiki Kwaba Da Ruwan Sanyi Kwabin Ya Zama Kamar Na Puff Puff Kisa A Rana Ko Oven Ya Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 2, 2026

Step:

  1. Ki tankade flour saiki zuba yeast, sugar and salt ki juya sosai, saiki kwaba da ruwan sanyi(kwabin ya zama kamar na puff puff).

    Gurasa mai kuli recipe step 1 photo
  2. Kisa a rana ko oven ya tashi for 30mins.

    Gurasa mai kuli recipe step 2 photo
  3. Ki yanka cabbage, spring onion saiki wankesu. Ki wanke tomato shima ki yanka

    Gurasa mai kuli recipe step 3 photo
  4. Kisa frying pan ya soma zafi saiki zuba mai 1 tbpn a pan din ki goga ta ko ina da tissue paper

    Gurasa mai kuli recipe step 4 photo
  5. Ki dibi kullun kina zubawa a pan din sannan kina fadadashi da hannunki

    Gurasa mai kuli recipe step 5 photo
  6. Idan 1 side yayi saiki juya 1 side shima yayi

    Gurasa mai kuli recipe step 6 photo
  7. Ki sami wani roba ko food flasks mai fadi ki fara zuba kulin da farko, saiki zuba mai akai kadan.

    Gurasa mai kuli recipe step 7 photo
  8. Ki jera gurasan acikin food flasks saiki zuba kulin akai sannan kisa mai kadan kadan akanta kisa su cabbage din.

    Gurasa mai kuli recipe step 8 photo
  9. Gurasa mai kuli recipe step 9 photo
  10. Haka zakiyi tayi harki gama.


Ingredients

  1. 6 cups flour
  2. 2 tbpn of sugar
  3. 1 teaspoon salt
  4. 1 tbpn of yeast
  5. Oil
  6. Yajin kuli
  7. Fresh tomatoes
  8. Spring onion
  9. Cabbage

Related Recipes

Blueberry Banana Bread

Blueberry Banana Bread

Kale and egg plant salad

Kale and egg plant salad

Bacon Carbonara

Bacon Carbonara

Fluffy Pancake

Fluffy Pancake

Honey Ginger and Orange Chicken

Honey Ginger and Orange Chicken

Shredded Beef Sauce

Shredded Beef Sauce

Awara pie

Awara pie

Homemade pan pizza

Homemade pan pizza