Masar semo

Source : Zaki Tankade Semo Dinki Sai Ki Zuba Masa Dry Ingredient Dinkiki Fasa Kwai Sai Ki Kwaba Da Warm Waterinya Tashi Sai Ki Grating Din Attaruhu Da Albasarki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaki tankade semo dinki sai ki zuba masa dry ingredient dinki

  2. Ki fasa kwai sai ki kwaba da warm water

  3. Inya tashi sai ki grating din attaruhu da albasarki ki zuba

  4. Kisa mai a tandar wainar ki ki ringa zuba kullin in yayi ki juya


Ingredients

  1. Semo
  2. Egg
  3. Sugar
  4. Salt
  5. Scott Burnett
  6. Onion
  7. Yeast
  8. Oil

Related Recipes

Indomie mai daddawa

Indomie mai daddawa

Tuwan shinkafa miyar wake

Tuwan shinkafa miyar wake

Macaroni jollof

Macaroni jollof

Egg in potato

Egg in potato

Beef bread

Beef bread

Jollof din shinkafa mai zogale

Jollof din shinkafa mai zogale

Chips and egg roll

Chips and egg roll

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Suyan doya da kwai and minced meat sauce