Soya beans stir fry

Source : Zaa Gyara Waken Soya Sai A Nika Shiidan An Gama Sai A Dora Manja A Wuta Idan Yayi Zafi Sai A Zuba Garin Waken Soyan A Soya Shi Amma Kar A Sa Wuta Dayawa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Zaa gyara waken soya sai a nika shi

  2. Idan an gama sai a dora manja a wuta idan yayi zafi sai a zuba garin waken soyan a soya shi amma kar a sa wuta dayawa wajan soyawan

  3. Sai a zuba markadaddan kayan miya a ciki a juya, sai a kawo maggi, salt, curry, dakakken crayfish a zuba a ciki a kara juyawa sannan a rufe a bashi kamar 10-15 mins sannan a sauke.sai a dauko yankakken lawashi a zuba a ciki a rufe, tururin shi zai dafa lawashin

  4. Zaa iya ci da tuwan shinkafa, semo sakwara etc


Ingredients

  1. Soya beans
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Onion
  5. Tomato
  6. Salt
  7. Maggi
  8. Curry
  9. Palm oil
  10. Grounded crayfish

Related Recipes

Wainar alkama

Wainar alkama

Orange and ginger juice

Orange and ginger juice

Yam porridge

Yam porridge

Eggless cinnamon doughnuts

Eggless cinnamon doughnuts

Kindirmo mai shinkafa

Kindirmo mai shinkafa

20min stir beef stir fry kitchenhuntchallange

20min stir beef stir fry kitchenhuntchallange

Eba with g/nut soup

Eba with g/nut soup

Fried plantain

Fried plantain