Source : Ki Daura Ruwa A Wuta Ki Bar Shi Ya Tafasa Idan Yayi Sai Ki Zuba Taliyar Murjiki Rufe Ki Bar Shi Ya Tafasa Ki Saka Gishiriki Jajjaga Kayan Miya Ki Daura ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 30, 2025
Step:
Ki daura ruwa a wuta ki bar shi ya tafasa idan yayi sai ki zuba taliyar murji
Ki Rufe ki bar shi ya tafasa ki saka gishiri
Ki jajjaga kayan miya ki daura manja a wuta ki zuba kayan miyan
Ki bar shi ya soyu ki zuba maggi da gishiri
Ki gyara soyayyen kifin ki, ki fasa shi ki zuba a cikin kayan miyan
Ki gauraya shi sosai ya hade
Ki barshi ya turara sai ki zuba a kan taliyan sai ci,