Mouth watery irish potatoe

Source : Da Farko Zaki Fere Dankali Ki Wanke Ki Daura A Wuta Ki Bar Shi Ya Nuna Amma Kar Ya Nuneidan Yayi Sai Ki Soya Shi Ki Ajiye Shi A Gefeki Samu Naman Ragon ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 12, 2025

Step:

  1. Da farko zaki fere dankali ki wanke ki daura a wuta ki bar shi ya nuna amma kar ya nune

  2. Idan yayi sai ki soya shi ki ajiye shi a gefe

  3. Ki samu naman ragon ki da dan dama kamar kilo daya haka ki wanke kisa spices ki tafasa ki soya shi ya soyu mai kyau

  4. Ki jajjaga attaruhu da dan dama da albasa ki daura tukunya a wuta ki zuba mai kaman one cooking spoon sai ki yanka albasa round a cikin man idan yayi transparent sai ki zuba kayan miyan ki soya shi idan ya soyu sai ki zuba maggi,curry da spices sai ki xuba dankalin ki gauraya shi ki zuba nama ki gauraya sai ki yan ka parsley ki zuba ki bar shi ya turara.ready to serve

    Mouth watery irish potatoe recipe step 4 photo
  5. Idan yayi sai ki soya shi ki ajiye shi a gefe

  6. Ki samu naman ragon ki da dan dama kamar kilo daya haka ki wanke kisa spices ki tafasa ki soya shi ya soyu mai kyau

  7. Ki jajjaga attaruhu da dan dama da albasa ki daura tukunya a wuta ki zuba mai kaman one cooking spoon sai ki yanka albasa round a cikin man idan yayi transparent sai ki zuba kayan miyan ki soya shi idan ya soyu sai ki zuba maggi,curry da spices sai ki xuba dankalin ki gauraya shi ki zuba nama ki gauraya sai ki yan ka parsley ki zuba ki bar shi ya turara.ready to serve

    Mouth watery irish potatoe recipe step 7 photo

Ingredients

  1. Irish potatoes
  2. Onions/scotch bonnet pepper
  3. Mutton
  4. Maggi/curry/spices
  5. Vegetable oil
  6. Parsley
  7. Irish potatoes
  8. Onions/scotch bonnet pepper
  9. Mutton
  10. Maggi/curry/spices
  11. Vegetable oil
  12. Parsley

Related Recipes

Ewedu and okro soup

Ewedu and okro soup

Filled doughnuts

Filled doughnuts

Asillen zogale

Asillen zogale

Healthy oat meal

Healthy oat meal

Onion fish sauce

Onion fish sauce

Bread in egg

Bread in egg

Spaghetti with bake bean sauce

Spaghetti with bake bean sauce

Gurasa and suya

Gurasa and suya