Source : Ki Fere Dankalin Hausa Ki Wanke Tsab Ki Daura Mai A Wuta Ki Zuba Gishiri A Dankalin Ki Soyaki Jajjaga Atarugu Da Albasa Da Garlic Ki Zuba Mai A Tukunya ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 12, 2025
Step:
Ki fere dankalin hausa ki Wanke tsab ki daura mai a wuta ki zuba gishiri a dankalin ki soya
Ki jajjaga atarugu da albasa da garlic ki zuba mai a tukunya ki soya kayan miyan sai ki saka maggi da spices din da kike so sai ki zuba ginger paste ki bar shi ya dan turara