Chicken pepper soup

Source : Ki Wanke Kazan Ki Tsab Ki Yayyanka Shi Ki Sake Wanke Shi Sai Ki Zuba A Tukunyaki Daddaka Spices Din Ki Zuba Su A Ciki Kisaka Maggi Da Gishiri Ki Rufe Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki wanke Kazan ki tsab ki yayyanka shi ki sake wanke shi sai ki zuba a tukunya

    Chicken pepper soup recipe step 1 photo
  2. Ki daddaka spices din ki zuba su a ciki kisaka Maggi da gishiri ki rufe ki bar shi yayi ta nuna sai ki zuba jajjagen kayan miya ki rufe ki bar shi yaci gaba da nuna

  3. Idan ya Nuna sai ki sauqe ki zuba a plate

    Chicken pepper soup recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Kaza
  2. Jajjagen Kayan miya
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Cardamon
  6. Clove
  7. Fresh ginger
  8. Fresh garlic
  9. Coriander seeds

Related Recipes

KFC style chicken

KFC style chicken

Vanilla Pancake

Vanilla Pancake

Pasta

Pasta

Chips and egg

Chips and egg

Soft and fluffy dinner rolls

Soft and fluffy dinner rolls

Doya da sauce din albasa

Doya da sauce din albasa

Grilled chicken

Grilled chicken

Easy breakfast

Easy breakfast