Source : A Hada Flour Sugar Madara Gishiri Baking Powder Waje Daya A Juya Sai A Kawo Qwai Butter Ruwa Flavor A Zuba Akai A Juya Komai Ya Hade Jikinsaa Shafa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : July 8, 2026
Step:
A hada flour, sugar,Madara, gishiri, baking powder waje Daya a juya sai a kawo qwai, butter,ruwa, flavor a zuba akai a juya komai ya hade jikinsa
A shafa butter a cikin frying pan a rage wuta sosai sai a zuba kwabin a jira za'aga yayi Huda a jikinsa ya kumbura sai a juya Shi bayan ma gasu