Doya da sauce din albasa

Source : A Fere Doya A Wanke Ta A Zuba A Tukunya A Zuba Mata Ruwan Dumi A Saka Mata Sugar Kadan Da Gishiri A Dafa Ta Idan Ta Dahu Sai A Saukea Sami Albasa Mai Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 7, 2026

Step:

  1. A fere doya a wanke ta a zuba a tukunya a zuba mata ruwan dumi a saka mata sugar kadan da gishiri a dafa ta idan ta dahu sai a sauke

  2. A Sami albasa mai yawa a yanka ta sai a jajjaga attaruhu

  3. A dora mai a wuta idan yayi zafi sai zuba albasar akai idan ta fara soyuwa ruwan jikinta ya fito sai a zuba attaruhu akai a juya sannan a saka sinadarin dandano akai shima a juya a rufe idan tayi minti biyu sai a sauke


Ingredients

  1. Doya
  2. Sugar
  3. Gishiri
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Man gyada
  7. Sinadarin dandano

Related Recipes

Dambun couscous

Dambun couscous

Fish roll

Fish roll

Fruit salad

Fruit salad

Moi moi

Moi moi

Peppered chicken

Peppered chicken

Coconut rice and stew

Coconut rice and stew

Basic chocolate cupcakes

Basic chocolate cupcakes

Granola parfait

Granola parfait