Source : Ki Kwaba Flour Baking Powder Oil And Salt Dinki Amma Kar Yayi Ruwa Saiki Saka Pan Yay Zafi Kina Xuba Kullun Kadan Cikin Frying Pan Din Kisa Brush Kin...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 27, 2025
Step:
Ki kwaba flour, baking powder, oil and salt dinki amma kar yayi ruwa.
Saiki saka pan yay zafi kina xuba kullun kadan cikin frying pan din, kisa brush kina shafawa. Idan yayi saiki cire ki kara zuba wani har ki gama(amma kina saka duk Wanda kika gasa cikin towel dan kada ya bushe.
Ki cutting dinsu into 4piece saiki dauki daya ki lankwasa 1 side saiki kuma ki kara lankwasa dayan side din. Haka zakiyi tayi harki gama dasu.
Kisa 1tbpn of oil a pan tare da thyme, ataruhu, ginger garlic, maggi, salt and minced meat a low heat kina juyawa har yayi. Saiki zuba spring onion ki sauke.
Ki dauko paper din da kika lankwasa kisa naman aciki saiki like da flour din da kika kwaba.
Ki soyashi cikin mai
Ingredients
1 cup flour
Pinch baking powder
Pinch salt
1 tbpn of oil
Water
Minced meat
1 scotch bonnet
Spring onion
Seasonings
Ginger garlic paste
Related Recipes
Indian Style Oven BBQ Chicken | Chicken Tikka Kebab