Source : Zaki Soya Kayan Miyar Ki Da Manja Da Kifi Sai Ki Tsayar Da Ruwa Kisa Maggi Da Kayan Kamshi Da Salt Idan Ya Tafasa Sai Kisa Shinkafa Da Daddawa Sai Ki Ru...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 11, 2026
Step:
Zaki soya Kayan miyar ki da manja da kifi sai ki tsayar da ruwa kisa maggi da Kayan kamshi da salt idan ya tafasa sai kisa shinkafa da daddawa sai ki rufe idan ya kusa tsotsewa sai kisa zogala sai ki rufe ya tsotse