Cabbage sauce da soyayyen doya

Source : Ki Yanka Cabbage Da Albasa Saiki Wanke Gizzard Dinki Kadan Bada Yawa Ba Ki Yanka Shi Kana Na Saiki Tafasashi Da Kayan Kamshi Da Kayan Dandano Ki Zuba M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 13, 2026

Step:

  1. Ki yanka cabbage da albasa, saiki wanke gizzard dinki kadan bada yawa ba ki yanka shi kana na saiki tafasashi da kayan kamshi da kayan dandano.

  2. Ki zuba mai a pan saiki zuba gizzard Ki soya shi sama sama, saiki zuba aalbasa da yawa ki juya saiki zuba blended pepper da Maggi ki barshi zuwa minti 3 saiki zuba cabbage ki juya saiki sauke. Yana da dadi sosai.

    Cabbage sauce da soyayyen doyamatakin girki2 hoto Cabbage sauce da soyayyen doyamatakin girki2 hoto Cabbage sauce da soyayyen doyamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Cabbage
  2. Ataruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Gizzard
  7. Tattasai

Related Recipes

Cut down on Mountain bowls cereal Meal prep for kids

Cut down on Mountain bowls cereal Meal prep for kids

Tasty salty pie

Tasty salty pie

Chicken pie

Chicken pie

Aya mai madara

Aya mai madara

Easy chicken  mushrooms over mashed potatoes   mycookbook

Easy chicken mushrooms over mashed potatoes mycookbook

Hungarian Potato Paprikash

Hungarian Potato Paprikash

White rice and veggies

White rice and veggies

Green pepper bamboo-shoot and pork stir-fry

Green pepper bamboo-shoot and pork stir-fry