Samosa 1

Source : Ki Kwaba Flour Baking Powder Oil And Salt Dinki Amma Kar Yayi Ruwa Saiki Saka Pan Yay Zafi Kina Xuba Kullun Kadan Cikin Frying Pan Din Kisa Brush Kin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 27, 2025

Step:

  1. Ki kwaba flour, baking powder, oil and salt dinki amma kar yayi ruwa.

  2. Saiki saka pan yay zafi kina xuba kullun kadan cikin frying pan din, kisa brush kina shafawa. Idan yayi saiki cire ki kara zuba wani har ki gama(amma kina saka duk Wanda kika gasa cikin towel dan kada ya bushe.

  3. Ki cutting dinsu into 4piece saiki dauki daya ki lankwasa 1 side saiki kuma ki kara lankwasa dayan side din. Haka zakiyi tayi harki gama dasu.

  4. Kisa 1tbpn of oil a pan tare da thyme, ataruhu, ginger garlic, maggi, salt and minced meat a low heat kina juyawa har yayi. Saiki zuba spring onion ki sauke.

  5. Ki dauko paper din da kika lankwasa kisa naman aciki saiki like da flour din da kika kwaba.

    Samosa 1 recipe step 5 photo
  6. Ki soyashi cikin mai

    Samosa 1 recipe step 6 photo

Ingredients

  1. 1 cup flour
  2. Pinch baking powder
  3. Pinch salt
  4. 1 tbpn of oil
  5. Water
  6. Minced meat
  7. 1 scotch bonnet
  8. Spring onion
  9. Seasonings
  10. Ginger garlic paste

Related Recipes

Creamy Chicken Creole

Creamy Chicken Creole

Green and White Bean Salad

Green and White Bean Salad

Eclais Chocolate chip cookies

Eclais Chocolate chip cookies

Fried Rice

Fried Rice

Chicken Mango Soup

Chicken Mango Soup

a

a

Cajun Gumbo

Cajun Gumbo

Indo Mie surrounded with cocumber

Indo Mie surrounded with cocumber