Tofu (awara da mai da yaji with albasa)

Source : Ki Gyara Wakenki Ki Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki gyara wakenki ki kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane.

  2. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya, sai ki sa kayan hadinki ki juya sosai shikenan....... Aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami
  3. Albasa, yaji mai dadi Wanda yaji magi
  4. Mai
  5. Lawashin albasa

Related Recipes

Sweet potato dish

Sweet potato dish

Donut

Donut

Sharp sharp indomie

Sharp sharp indomie

Sweet pop corn

Sweet pop corn

awaracontest

awaracontest

Plantain frittata

Plantain frittata

Jollop din Shinkafa

Jollop din Shinkafa

Indomie with arish and scramble eggs

Indomie with arish and scramble eggs