Fried tofu with egg

Source : A Gyara Wake A Cire Duwatsun A Wanke Sai A Markadaayi Amfani Da Abin Tata Mai Kyau A Tace Shi Sai A Zuba Ruwan A Tukunya A Dora A Wuta Idan Ya Kusa Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. A gyara wake a cire duwatsun a wanke sai a markada

  2. Ayi amfani da abin tata mai kyau a tace shi, sai a zuba ruwan a tukunya a dora a wuta, idan ya kusa tafasa sai a jika dan tsami da ruwa kadan a juye ruwan a cikin tukunyan ruwan awaran su tafasa tare, zaa ga ta hade gu daya ruwan kuma ya koma kasa

  3. Sai ayi amfani da abun Tara mai kyau a juye a ciki sai a daure har sai ruwan ya tsane sannan a kunce a yayyanka yadda ake so

  4. Sai a jika farin maggi a ruwa ana tsoma awaran a ciki sannan a cire a saka cikin kwano

  5. Sai a dora mai a wuta, idan yayi zafi, zaa fasa kwai a kwano a kada shi sai a tsoma awaran sannan a sa a mai a soya


Ingredients

  1. Waken soya
  2. Dan tsami
  3. Man gyada
  4. Kwai

Related Recipes

Eggless butter naan bread

Eggless butter naan bread

Coconut cincin

Coconut cincin

Zobo mai abarba

Zobo mai abarba

Glaze doughnut

Glaze doughnut

Crispy fried chicken

Crispy fried chicken

Chapatti with potato soup

Chapatti with potato soup

Potato porridge

Potato porridge

Cake ll

Cake ll