Farfisun Kayan ciki

Source : Ki Wanki Kayan Cikin Ki Daura A Wuta Kisa Albasa Kayan Spices Da Maggi Saltidan Ya Kusa Dahuwa Sai Kisa Kayan Miya Yayi Lamar 5to10 Mnt Sai Ki Sauki

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 25, 2025

Step:

  1. Ki wanki kayan cikin ki daura a wuta kisa albasa kayan spices da maggi salt

  2. Idan ya kusa dahuwa sai kisa kayan miya yayi Lamar 5to10 mnt sai ki sauki


Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Spices
  6. Onion

Related Recipes

Shawarma bread

Shawarma bread

Sinasir

Sinasir

garaugaraucontest

garaugaraucontest

Home made bread

Home made bread

Butter Cookies

Butter Cookies

Ferfeson anta

Ferfeson anta

Dalgona

Dalgona

Palm oil Semo with Melon Soup

Palm oil Semo with Melon Soup