Source : Da Farko Zaki Fara Wanke Antar Ki Ki Yanka Ta Da Dan Tsawo Sai Ki Daura A Pan Amma Kar Kisa Ruwa Sbd Ruwan Jikinshi Kadi Ya Is Asai Kisa Albasa Citta T...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : October 14, 2025
Step:
Da farko zaki fara wanke antar ki ki yanka ta da Dan tsawo, Sai ki daura a pan amma kar kisa ruwa sbd ruwan jikinshi kadi ya is a
Sai kisa albasa,citta,tafarnuwa da Dandano, Idan yafara dahuwa Sai kisa tattasan ki kirufe Su dahu tare Idan ya dahu ki kashe wutar ki kisa karas Asama ki rufe turirin zai dafa shi shknn Sai ci