Source : Ki Cire Fatan Kazan Saiki Wanke Ta Tas Kisa Mata Maggi Salt Ginger Garlic Paste Onion And Thyme Saiki Tafasa Ta Da Dan Ruwa Kadan Idan Ta Nuna Ki So...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 21, 2025
Step:
Ki cire fatan Kazan saiki wanke ta tas.
Kisa mata maggi, salt, ginger garlic paste, onion and thyme. Saiki tafasa ta da dan ruwa kadan.idan ta nuna ki soyata.
Kisa 1tblspn of oil a pan yay zafi saiki saka sliced onion da yawa da scotch bonnet, maggi and curry powder kiyi ta juyawa sannan kisa ruwa kadan da soyayyan Kazan ki juya sosai, saiki rufe ta nuna.