Funkaso

Source : Ki Zuba Garin Alkama Flour Kadan Yeast Saltki Juyasu Sosai Saiki Kwaba Da Ruwa Amma Kwabin Da Dan Tauri Saiki Rufe Ki Barshi Ya Tashi Zakiga Yay B...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 21, 2025

Step:

  1. Ki zuba garin alkama, flour(kadan), yeast, salt

    Funkaso recipe step 1 photo
  2. Ki juyasu sosai saiki kwaba da ruwa(amma kwabin da Dan tauri).

    Funkaso recipe step 2 photo
  3. Saiki rufe ki barshi ya tashi. Zakiga yay bubbles. Saiki bugashi sosai.

    Funkaso recipe step 3 photo
  4. Kisa mai yay zafi sai kina diban kadan kina sashi yay fadi da dan bula a tsakiya saiki na saka wa a mai. Ki soya gaba da baya.

    Funkaso recipe step 4 photo
  5. For the soup: ki tafasa namanki da kayan kamshi, da maggi and salt. Kisa kabewanki cikin tafashan itama ta dahu.

  6. Idan kabewan ta dahu ki hadata da kayan miya da albasa kiyi blending dinsu

  7. Ki juye blended kayan miyan cikin tafashan. Sannan Kisa gyada, maggi, salt, curry powder and garlic ki barsu su dahu. Saiki zuba spinach.


Ingredients

  1. Garin alkama
  2. Flour
  3. Salt
  4. Water
  5. Pepper
  6. Scotch bonnet
  7. Oil
  8. Onion
  9. Spinach
  10. Maggi
  11. Groundnut
  12. Garlic
  13. Ginger
  14. Beef
  15. Yeast
  16. Curry powder

Related Recipes

Steamed fish

Steamed fish

Drumstick masala

Drumstick masala

Fried-Steamed Veggies with Soy Sauce and Sunflower Seeds Vegan

Fried-Steamed Veggies with Soy Sauce and Sunflower Seeds Vegan

Kids MM  fruit yogurt

Kids MM fruit yogurt

Cauliflower balls Gobhi ke Kofte

Cauliflower balls Gobhi ke Kofte

Miyar kubewadry okro

Miyar kubewadry okro

OHA soup

OHA soup

Nasi Goreng Bakso Buncis

Nasi Goreng Bakso Buncis