Miyar kubewa(dry okro)

Source : Ki Tafasa Nama Dasu Maggi Salt Ginger And Onion Ki Tafasa Wake Saiki Zuba Palm Oil Yay Zafi Saiki Zuba Albasa Kayan Miya And Daddawa Ki Soya Sama Sam...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 16, 2026

Step:

  1. Ki tafasa nama dasu maggi, salt, ginger and onion.

  2. Ki tafasa wake saiki zuba palm oil yay zafi saiki zuba albasa, kayan miya and daddawa ki soya sama sama, sannan kisa maggi, tafashan nama, wanke, stock and dry fish. Ki kara ruwa dai Sai.

  3. Ki barta ta dahu sosai a low heat, idan ta dahu saiki na zuba kubewan kadan kadan kina juyawa har ta yi kauri yanda kikeson kaurin miyan. Ki barta ta dahu kadan.


Ingredients

  1. 4 tbpn dry okro
  2. 1/2 cup palm oil
  3. 6 maggi
  4. 1 teaspoon salt
  5. 2 pepper
  6. 2 scotch bonnet
  7. 1/4 cup beans
  8. Beef
  9. Dry fish
  10. 1 onga
  11. 1 onion
  12. 2 tbspn daddawa

Related Recipes

Cuscus wif coleslow

Cuscus wif coleslow

Spicy Healthy Haddock

Spicy Healthy Haddock

Cinderella mocktail

Cinderella mocktail

Monster cookies  mycookbook

Monster cookies mycookbook

Stuffed Rigatoni

Stuffed Rigatoni

Get Ahead Christmas Gravy

Get Ahead Christmas Gravy

Homemade beef shawarma

Homemade beef shawarma

Healthy Salsa

Healthy Salsa