Source : Ki Gyara Kayan Miyan Ki Ki Jajjaga Ki Daura Mai A Wuta Ki Suya Kayan Miyan Kiyi Zuba Ruwan Nama Ki Zuba Maggi Da Gishiriidan Ya Tafaso Sai Ki Zuba Waken...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 14, 2025
Step:
Ki gyara kayan miyan ki ki jajjaga ki daura mai a wuta ki suya kayan miyan kiyi zuba ruwan nama ki zuba maggi da gishiri
Idan ya tafaso sai ki zuba waken ki gauraya shi sosai ki rufe shi ya qarasa nuna
Sai ki yanka alaiyaho ki zuba a ciki ki bar shi ya turara sai ki sauke shike nan