Source : Ki Wanke Shinkafar Ki Sae Ki Dora A Wuta Idan Ta Tafasa Sae Ki Wanke Ta Ki Mayar Ta Wuta Ki Zuba Ruwa Ya Haye Kanta Idan Ta Tso Tse Sae Ki Saukeki Tafas...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : May 15, 2026
Step:
Ki wanke shinkafar ki sae ki dora a wuta idan ta tafasa sae ki wanke ta ki mayar ta wuta ki zuba ruwa ya Haye kanta idan ta tso tse sae ki sauke
Ki tafasa namanki ki markada Kayan miyanki sae ki dora a wuta idan suka tso tse sae ki zuba man gyada, sinadarin dandano,nama ki soyasu idan suka soyu sae ki tsai da ruwa idan ta dahu tayi kauri sae ki sauke
Ki wanke salad dinki, cocumber, timatir ki dafa kwanki sae ki yayyankasu ki bare kwanki sae ki saka man salad akae
Shikenan shinkafa ta kammala ayi sahur cikin nishadi da walwala