Danwake

Source : Ki Tankade Garin Danwake Ki Zuba Ruwa Ki Kwaba Kar Yayi Ruwa Kuma Kar Yayi Kauriki Daura Ruwa A Tukunya Akan Wura Idan Ya Tafasa Ki Zuba Danwaken Da Spo...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 13, 2025

Step:

  1. Ki tankade garin danwake ki zuba ruwa ki kwaba,kar yayi ruwa kuma kar yayi kauri

  2. Ki daura ruwa a tukunya akan wura idan ya tafasa ki zuba danwaken da spoon ko da hannu

  3. Sai ki bar shi ya tafaso idan ya nuna sai ki kwashe a ruwa sai kijuye a colander kar ya sake

  4. Ki yanka tumatur da albasa,ki soya mai da albasa ki zuba danwake a plate ki saka yaji da mai da tumatur da albasa.shike nan sai ci


Ingredients

  1. Ready made mixture of garin danwake
  2. Water
  3. Oil
  4. Yaji
  5. Onion
  6. Tomatoe

Related Recipes

Crepes

Crepes

Nutella Glazed pancake

Nutella Glazed pancake

Instant puff

Instant puff

Ice cream 2

Ice cream 2

Yogurt fruits

Yogurt fruits

Masa

Masa

Offals pepper soup

Offals pepper soup

Masa

Masa