Yam balls

Source : Ki Fere Doyarki Ki Wanke Ta Ki Zuba Ruwa Sae Ki Dora A Wuta Idan Ta Dahu Sae Ki Saukeki Wanke Attaruhunki Da Albasa Ki Jajjaga Su Sae Ki Daka Doyarki Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 28, 2026

Step:

  1. Ki fere doyarki ki wanke ta ki zuba ruwa sae ki dora a wuta idan ta dahu sae ki sauke

  2. Ki wanke attaruhunki da albasa ki jajjaga su sae ki daka doyarki ki zuba akae ki saka sinadarin dandano ki juya sosae sae ki dinga milmilaso

  3. Idan kikagama sae ki kada ruwan kwanki kina tsomawa kina soyawa shikenan


Ingredients

  1. Doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Sinadarin dandano
  5. Man gyada
  6. Kwai

Related Recipes

Oreo and mm bars

Oreo and mm bars

Fried yam and egg sauce

Fried yam and egg sauce

Vanilla Pancake

Vanilla Pancake

Dafadikar taliya

Dafadikar taliya

Home made cuppucino

Home made cuppucino

Kosai

Kosai

Whole baked chicken

Whole baked chicken

chicken shashlik

chicken shashlik