Source : Ki Wanke Kpomo Ki Daura A Wuta Ki Barshi Ya Nuna For Like 2 Hours Yayi Laushiidan Yayi Sai Ki Zubar Da Ruwan Shi Mai Kaurin Sai Ki Jajjaga Kayan Miya Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 14, 2025
Step:
Ki wanke kpomo ki daura a wuta ki barshi ya nuna for like 2 hours yayi laushi
Idan yayi sai ki zubar da ruwan shi Mai kaurin sai ki jajjaga kayan miya Ki soya sai ki zuba ruwa kisaka Maggi da spices da ginger and garlic paste ki bar shi ya dan sake nuna sai ki sauke shike nan