Kafi fara... Made with awara

Source : Zaki Jika Wakenki Kamar 3 Hours Saiki Wanke Sosai Saiki Kai A Markada Idan Aka Markada Sai Ki Tace Ta Da Kyallen Taci Saiki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 13, 2025

Step:

  1. Zaki jika wakenki kamar 3 hours saiki wanke sosai saiki kai a markada Idan aka markada sai ki tace ta da kyallen taci, saiki dora a wuta Idan ya tafasa sai ki sa ruwan tsami, zakiga awarar Tana tasowa sai ki kwashe a kyallen da kika tace ki daure ki rataya a wani gurin domin ruwan ya fita

  2. Idan ruwan ya tsane saiki juye a tray ki yanka kanana kuma tsaitsaye kamar yanda yake a pick din

  3. Idan kika gama sai kisa a rana ya bushe sai ki Dora mai a wuta Idan ya yi zafi saiki sa awarar zakiga Tana Kumbura, Idan ya soyu saiki kwashe

  4. Kisa Maggi da kuma yaji kadan, kisa mai kadan sai ki juya sosai shikenan....... Zaki Iya ci ko ki sayar........ Akwai dadi kwarai yar uwa ki gwada kiga.

  5. Idan ruwan ya tsane saiki juye a tray ki yanka kanana kuma tsaitsaye kamar yanda yake a pick din

  6. Idan kika gama sai kisa a rana ya bushe sai ki Dora mai a wuta Idan ya yi zafi saiki sa awarar zakiga Tana Kumbura, Idan ya soyu saiki kwashe

  7. Kisa Maggi da kuma yaji kadan, kisa mai kadan sai ki juya sosai shikenan....... Zaki Iya ci ko ki sayar........ Akwai dadi kwarai yar uwa ki gwada kiga.

  8. Idan ruwan ya tsane saiki juye a tray ki yanka kanana kuma tsaitsaye kamar yanda yake a pick din

  9. Idan kika gama sai kisa a rana ya bushe sai ki Dora mai a wuta Idan ya yi zafi saiki sa awarar zakiga Tana Kumbura, Idan ya soyu saiki kwashe

  10. Kisa Maggi da kuma yaji kadan, kisa mai kadan sai ki juya sosai shikenan....... Zaki Iya ci ko ki sayar........ Akwai dadi kwarai yar uwa ki gwada kiga.


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami
  3. Maggi
  4. Yaji
  5. Mai
  6. Waken suya
  7. Ruwan tsami
  8. Maggi
  9. Yaji
  10. Mai
  11. Waken suya
  12. Ruwan tsami
  13. Maggi
  14. Yaji
  15. Mai

Related Recipes

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Awara with yaji

Awara with yaji

Coconut flakes

Coconut flakes

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza

Omelette

Omelette

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad