Source : Da Farko Zaki Fere Doya Kiyi Slicing Ki Wanke Ki Ajiye A Gefeki Gyara Kayan Miya Ki Jajjaga Shi Sai Ki Daura Mai A Wuta Ki Soya Kayan Miyan Ki Idan Ya S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 12, 2025
Step:
Da farko zaki fere doya kiyi slicing,ki wanke ki ajiye a gefe
Ki gyara kayan miya ki jajjaga shi sai ki daura mai a wuta ki soya kayan Miyan ki idan ya soyu sai ki juye ruwan nama
Ki saka maggi gishiri da sauran seasoning naki ki rufe tukunya ki bar shi ya tafasa idan yayi sai ki zuba doyan ki rufe ki bar shi ya nuna
Ki yanka alaiyaho ki wanke da gishiri idan doyan tayi sai ki zuba alaiyahon da nama ki rage wuta ki bar alaiyahon ya dan turara.shikenan ta gamu saura ci
Ingredients
1 tuber of yam
Boil meat
Ret scotch bonnet/onions/tattashe
Maggi/salt
Palm oil
Spinach
Related Recipes
Raisins cookies
Moi moi
Souffl pancakes Thanks Amierah s man for the recipe