Fried okro soup

Source : Da Farko Zaki Gyara Kayan Miya Da Tafarnuwa Sai Ki Jajjaga Shi Sai Ki Soya Ki Aji Ye A Gefeki Tafasa Nama Da Kayan Qamshi Da Albasa Inya Nuna Sai Ki Soy...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 10, 2025

Step:

  1. Da farko zaki gyara kayan miya da tafarnuwa sai ki jajjaga shi sai ki soya ki aji ye a gefe

  2. Ki tafasa nama da kayan qamshi da albasa inya nuna sai ki soya shi

  3. Ki wanke kubewa ki yi grating sai kisa manja kamar one cooking spoon a wuta ki zuba kubewan ki yi ta soyawa kina gauraya wa for kaman 10minutes haka

  4. After 10minutes ki zuba ruwan nama da soyayyen kayan miyan ki burge shi sosai sai ki zuba maggi da gishiri ki barshi ya dan turara sai ki sauqe


Ingredients

  1. Fresh okro
  2. Red scotch bonnet/tattase
  3. Onions
  4. Seasoning maggi
  5. Meat
  6. Little garlic
  7. Palm oil
  8. Salt

Related Recipes

Tsiren Tukunya

Tsiren Tukunya

Smottie

Smottie

Oil rice

Oil rice

Eclairs

Eclairs

Masa

Masa

Yogurt fruits salad

Yogurt fruits salad

Boiled yam

Boiled yam

Jollof rice with peppered chicken

Jollof rice with peppered chicken