Source : Kisa Ruwa A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Zuba Spaghetti Salt Mai Kadan 5mins Ki Wanke Ki Fere Dankali Da Carrot Ki Yankasu Yanda Kikeso Tare Da Green Beans...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 9, 2025
Step:
Kisa ruwa a wuta idan ya tafasa ki zuba spaghetti, salt, mai Kadan. 5mins ki wanke.
Ki fere dankali da carrot ki yankasu yanda kikeso tare da green beans saiki tafasa su ki juye akan spaghetti.
Ki blending tattasai, tomatoes, ataruhu da albasa.
Ki soya namanki da mai idan ya kusan soyuwa ki zuba sliced albasa da garlic, idan kikaga naman ya gama soyuwa saiki zuba blended kayan miya kisa salt kadan ki barshi yay ta dahuwa saiki saka maggi, Curry, onga.