Source : Ki Gyara Ayarki Saiki Jika Sannan Ki Wanke Tas Ki Fere Dankalin Hausa Ki Kankare Ginger Ki Bare Dabino Saiki Zubasu Cikin Ayar A Nika Ta Yayi Laushi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 29, 2025
Step:
Ki gyara ayarki saiki jika sannan ki wanke tas.
Ki fere dankalin Hausa, ki kankare ginger, ki bare dabino. Saiki zubasu cikin ayar a nika ta yayi laushi sosai.
Saiki kara ruwa yanda kikeso ki tace (amma nidai ruwa kadan nike karawa) sai ki saka a fridge.