Dambun shinkafa

Source : Zaa Barza Shinkafa Sai A Zazzage Garin A Aje A Gefe Sannan A Dauki Tsakin A Wanke Shi Sai A Zuba A Abin Tatar Koko A Saka A A Yi Stemmingidan Yayi Sai A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 8, 2026

Step:

  1. Zaa barza shinkafa sai a zazzage garin a aje a gefe sannan a dauki tsakin a wanke shi sai a zuba a abin tatar koko a saka a a yi stemming

  2. Idan yayi sai a sami baho a juye a ciki a zuba jajjagen albasa da attaruhu,maggi,dakakken gyada,Curry,Nut meg,Salt sai a gauraya sannan a zuba yankakken kuma wankakken alayyahu da aka gyara a cakuda sosai Sai a mayar dashi cikin abin tatar koko din a sake turara shi ya karasa dahuwa sai a sauke a juye a baho a zuba mai sosai yaji a gauraya sannan ayi serving


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Alayyahu
  5. Curry
  6. Gyada
  7. Maggi
  8. Nut meg
  9. Salt
  10. Oil

Related Recipes

Tamarine juice

Tamarine juice

Cabbage soup with fish

Cabbage soup with fish

Fried potato with tofu sauce and kunun alkama

Fried potato with tofu sauce and kunun alkama

Fish pepper soup

Fish pepper soup

Beans salad

Beans salad

Yam burger

Yam burger

Katti kebab

Katti kebab

Wainar alkama

Wainar alkama