Source : Da Farko Zaki Feraye Dankalinki Ki Dafa Shi In Ya Daho Kiyi Mashing Dinsakiyi Grating Albasarki Da Attaruhu Da Grean Paperki Samu Soyayyan Kifi Ki Murmu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 23, 2025
Step:
Da farko zaki feraye dankalinki ki dafa shi in ya daho kiyi mashing dinsa
Kiyi grating albasarki da attaruhu da grean paper
Ki samu soyayyan kifi ki murmusa shi
Sai ki Dan saka attaruhunki da albasa da koran tattasai a mai kadan ki zuba maggi da spices dinki ki Dan soya kadan saiki zuba acikin had in kifin ki da dankali ki juya sosai
Sai ki mulmulashi kamar haka
Sai ki kada egg dinki ki ringa tsomawa aciki Sai ki sake a garin bredi sannan kisa amai ki soya shikenan