Jollof din shinkafa mai zogale

Source : Da Farko Zakiyi Ferboiling Rice Dinki Ki Aje A Gefeki Dauko Zogalenki Ki Gyarashi Ki Wanke Ki Tsane Shiki Gyara Kayan Miyarki Kiyi Grating Din Suki Zuba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2025

Step:

  1. Da farko zakiyi ferboiling rice dinki ki aje a gefe

  2. Ki dauko zogalenki ki gyarashi ki wanke ki tsane shi

  3. Ki gyara kayan miyarki kiyi grating din su

  4. Ki zuba mai da albasa a tukunya in albasa tayi laushi ki kawo kayan miyarki ki zuba ki soya su ki zuba seasoning dinki ki kawo ruwan nama ki zuba in babu kisa sa ruwa ki rufe ya tafasa

  5. In ya tafasa sai ki zuba spices dinki da curry da tyme sannan ki dauko shinkafar ki ki zuba ki rufe in ta kusa dafuwa ki dauko zogalenki ki zuba su karasa dafuwa tare sai ki sauke shi kenan sai ci.sai nayi sabin dinta da kifi a gefe.


Ingredients

  1. Shinkafa, zogale,
  2. Kayan miya,seasoning, spices
  3. Mai,curry,tyme

Related Recipes

Fanke

Fanke

Kunun kwakwa

Kunun kwakwa

Miyar wake

Miyar wake

Chocolate cake

Chocolate cake

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

Mango smoothie

Mango smoothie

Penapple and Orange juice

Penapple and Orange juice

Cake

Cake