Source : Ki Fere Irish Saiki Yanka Yanda Kikeso Kisa Ruwa Ya Tafasa Saiki Xuba Dankalin Ya Dahu Sama Sama Saiki Xuba Macaroni Da 1tbsn Of Oil And Salt Su Dahu S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 26, 2025
Step:
Ki fere Irish saiki yanka yanda kikeso.
Kisa ruwa ya tafasa saiki xuba dankalin ya dahu sama sama, saiki xuba macaroni da 1tbsn of oil and salt su dahu saiki wanke ta da ruwan sanyi ki tace saiki tsane ta.
Ki jajjaga kayan miyanki da albasa. Amma kar yayi laushi
Ki tafasa namanki ki bar ruwan ya shanye jikin naman.
Ki soya albasa da yawa saiki xuba garlic and kayan miya ki barsu su tafasa saiki xuba namanki da stock, maggi nd onga. Kiyi stirring dinshi.