Yaji mai nama

Source : Ki Daka Kilishin Ki Ki Kwashe A Wani Bowlsai Ki Daka Ginger Yayi Laushe Sai Ki Sa Garlic Shima Ki Daka Sai Ki Kwasheki Daka Ajino Moto First Sai Maggi D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 25, 2026

Step:

  1. Ki daka kilishin ki ki kwashe a wani bowl

  2. Sai ki daka ginger yayi laushe sai ki sa garlic shima ki daka sai ki kwashe

  3. Ki daka ajino moto first sai maggi da Dan salt

  4. Sai kisa burkunun ki daka idan ya kusa dakuwa sai ki sa kilishinki da sauran garlic dinki da ginger ki ta dakawa harya daku


Ingredients

  1. Burkuno
  2. Kilishi
  3. Agino moto
  4. Maggi
  5. Pinch salt
  6. Ginger
  7. Garlic

Related Recipes

Coconut oil

Coconut oil

Yam and Unripe Plantain Pottage

Yam and Unripe Plantain Pottage

Spicy chicken

Spicy chicken

Spinach salad

Spinach salad

Creamy egg

Creamy egg

Awara

Awara

Crunchy buns

Crunchy buns

Baked/Roasted yam without oven

Baked/Roasted yam without oven