Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Source : Ga Abubuwan Da Nai Amfani Da Su Zaki Fara Da Wanke Kifinki Ya Fita Tas Ki Buda Cikin Ki Matsa Lemon Tsami Ki Tabbatar Ya Fita Sai Ki Tsane A Kwalanda ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 14, 2026

Step:

  1. Ga abubuwan da nai amfani da su.

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki1 hoto
  2. Zaki fara da wanke kifinki ya fita tas ki Buda cikin ki matsa lemon tsami ki tabbatar ya fita. Sai ki tsane a kwalanda. Na wanke su duka sai na dau Wanda zanyi amfani dashi na Adana sauran a gidna Kankara

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki2 hoto
  3. Sannan ki hada kayan kamshi da spices, Maggie masoro, citta, Mai ki hade guri daya

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki3 hoto
  4. Sannan ki shafa a jikin kifin koina da Ina kina shafawa kina mats alemon Tsami

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki4 hoto
  5. Ki Dora tukunya kan wuta, ki zuba mai sai ki jefe bay leaf, ki zuba rosemary da Itacen cinnamon ki motsa sannan ki zuba yankakkiyar albasa ki motsa

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki5 hoto
  6. Sannan ki zuba jajjagen tarugu da albasa

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki6 hoto
  7. Sannan ki zuba kayan Miya cokali 1 ki motsa

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki7 hoto
  8. Sai ki maida wutar low sosai ki saka sazon

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki8 hoto
  9. Garam masala

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki9 hoto
  10. Ki barbada dan kadan sbd Kar yayi yaji

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki10 hoto
  11. Ehen inasonsa hot hot

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki11 hoto
  12. Curry powder

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki12 hoto
  13. White pepper

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki13 hoto
  14. Grounded cumin

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki14 hoto
  15. All spice mix

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki15 hoto
  16. Hi jajjaga tafarnuwa Ada masoro ki zuba akai

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki16 hoto
  17. Sannan ki tsiada ruwa

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki17 hoto
  18. Ki saka magie daidai yanda zaiji

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki18 hoto
  19. Dama kin feraye dankali Sia ki zuba a ciki a gudansa ki motsa sai ki rufe ki Dan Kara wuta ya dahu a hankali

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki19 hoto Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki19 hoto
  20. Gashi ya dahu, zakiga ruwna ya Kara kauri idan me Romo sosai kike so Sia ki Kara ruwan zafi

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki20 hoto
  21. Sai kidauko gidan kifin ki sa a tsakiyar hadin ki Kuma rage wuta sosai ya turaru

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki21 hoto
  22. Sai ki kawo yankakkiyar albasa ki zuba akai ki rufe mintuna 2 ki sauke.

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki22 hoto Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki22 hoto
  23. Wayyo Dadi ba a magana, ki juye a kwano ki Yi ado da alayyahu

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki23 hoto
  24. Ranar na mashi tutar sarrafa kifi

    Farfesun kifi me dankalin turawa da albasamatakin girki24 hoto

Ingredients

  1. 1 Kifi babba guda
  2. Kayan kamshi duk Wanda kike dashi
  3. Tafarnuwa domin bukata
  4. Maggie domin dandano
  5. Mai
  6. Jajjagen tarugu da albasa daidia misali
  7. 5 Dankalin turawa kamar guda
  8. Albasa guda 2 a rabata gida 4
  9. Alayyahu domin kwalliya
  10. Lemon tsami
  11. Masoro kadan
  12. Ganyen Bay leef guda 1 babba
  13. Karamin icen cinnamon

Related Recipes

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Date fritters

Date fritters

Spiced Crackers

Spiced Crackers

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

Macaroni salad

Macaroni salad

Onion and mince meat sauce

Onion and mince meat sauce

Dambun shinkafa me naman kaza

Dambun shinkafa me naman kaza

Spring roll  samosa using leftover meat pie dough

Spring roll samosa using leftover meat pie dough