Spicy chips

Source : Zaa Bare Danlalin Hausa Sai A Yanka Falai Falai Idan Kuma Akwai Peeler Sai Ayi Amfani Da Ita Har A Gama Sannan A Wanke Tas Da Ruwa A Tsane Shizaa Barbad...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 12, 2026

Step:

  1. Zaa bare danlalin hausa sai a yanka falai falai idan kuma akwai peeler sai ayi amfani da ita har a gama sannan a wanke tas da ruwa a tsane shi

  2. Zaa barbada gishiri, garin citta dana yaji kadan a Juya sai a barshi yayi kamar rabin awa sannan a soya


Ingredients

  1. Dankalin hausa
  2. Gishiri
  3. Garin citta kadan
  4. Garin yaji
  5. Mai

Related Recipes

Ugu sauce PAKNIG

Ugu sauce PAKNIG

Bread

Bread

Jam and honey puff puff

Jam and honey puff puff

Katti kebab

Katti kebab

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Miyar gyada

Miyar gyada

Lemon abarba da kwakwa

Lemon abarba da kwakwa

Caterpillar bread

Caterpillar bread